Adele
From Wikipedia, the free encyclopedia
Adele Laurie Blue Adkins MBE ( /ə d ɛ l / ; an haife ta ne a ranar 5 ga watan mayun shekarar 1988). Baturiya ce kuma mawakiya kuma marubuciyar waka ce. Tana ɗaya daga cikin fitattun mawakan kiɗa na duniya, tare da tallace-tallace sama da miliyan dari da ashirin (120).
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Adele | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Adele Laurie Blue Adkins |
Haihuwa | Tottenham (en) , 5 Mayu 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Simon Konecki (en) (16 ga Maris, 2016 - 4 ga Maris, 2021) |
Yara | |
Karatu | |
Makaranta |
BRIT School (2003 - Mayu 2006) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | singer-songwriter (en) , mawaƙi, guitarist (en) , pianist (en) , drummer (en) , mawaƙi, recording artist (en) da executive producer (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
gani
|
Ayyanawa daga |
gani
|
Sunan mahaifi | Adele |
Artistic movement |
pop music (en) blue-eyed soul (en) rhythm and blues (en) soul music (en) jazz (en) rock music (en) |
Yanayin murya | mezzo-soprano (en) |
Kayan kida |
Jita piano (en) drum kit (en) bass guitar (en) trumpet (en) viola (en) murya |
Jadawalin Kiɗa |
XL Recordings (en) Columbia Records (en) Sony Music (en) |
IMDb | nm2233157 |
adele.com | |
Kulle