Abdoulaye Ba (an haife shi 1 ga watan Janairun 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin Azerbaijan na Sabah FC a matsayin mai tsaron baya na tsakiya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Abdoulaye Ba |
---|
|
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Saint-Louis (en) , 1 ga Janairu, 1991 (33 shekaru) |
---|
ƙasa |
Senegal |
---|
Karatu |
---|
Harsuna |
Faransanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
---|
Hanya |
---|
Ƙungiyoyi |
Shekaru |
Wasanni da ya/ta buga |
Ƙwallaye |
---|
|
S.C. Covilhã (en) | 2010-2011 | 24 | 9 | FC Porto (en) | 2010-ga Augusta, 2017 | 15 | 0 | Associação Académica de Coimbra – O.A.F. (en) | 2011-2012 | 21 | 1 | F.C. Porto B (en) | 2012-2013 | 9 | 2 | Senegal national under-23 football team (en) | 2012-2012 | 3 | 0 | Senegal national association football team (en) | 2012- | 3 | 0 | Vitória S.C. (en) | 2013-2014 | 6 | 0 | Rayo Vallecano (en) | 2014-2015 | 20 | 0 | Fenerbahçe Istanbul (en) | 2015-ga Yuni, 2016 | 6 | 1 | Alanyaspor (en) | ga Yuni, 2016-ga Janairu, 2017 | 10 | 1 | TSV 1860 München (en) | ga Janairu, 2017-ga Yuni, 2017 | 15 | 3 | Rayo Vallecano (en) | ga Augusta, 2017-Oktoba 2020 | 44 | 1 | Deportivo de La Coruña (en) | ga Maris, 2020-ga Yuli, 2020 | 3 | 0 | FC Dinamo Bucharest (en) | Oktoba 2020-Disamba 2020 | 3 | 0 | Moreirense F.C. (en) | ga Janairu, 2021- | | |
|
|
|
|
Muƙami ko ƙwarewa |
Mai buga baya |
---|
Lamban wasa |
53 |
---|
Nauyi |
79 kg |
---|
Tsayi |
197 cm |
---|
Kulle