Ƙundi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kundi wannan kalmar na nufin maɗaukar mahimman bayanai kamar jaridu, takardu, wasiƙu, maɗaukin bayanai ( memory, flash, hard drives), da sauransu. masu tarin mahimmanci a wurin mutum. Wannnan takardu masu amfani ne ta hanyar ajiye tarihi, ko batutuwa don amfanin wata rana. [1]