Ɗan jarida
Mai nemo labarai da bayanai / From Wikipedia, the free encyclopedia
Dan jarida shi ne mai samo labarai, yana yadawa a gidajen talabijin, rediyo da kuma jaridu. Ana samun dan jarida mai zaman kansa ko kuma wanda zai rinka yima wata kafar yaɗa labarai, Rediyo ko Talabijin aiki. Akwai ire-iren 'Yan jaridu kamar M
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
ɗan jarida | |
---|---|
sana'a, sana'a, occupation group according to ISCO-08 (en) da position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | media professional (en) , author (en) , media profession (en) da authors, journalists and linguists (en) |
Field of this occupation (en) | Journalism |
ISCO-08 occupation class (en) | 2642 |
ISCO-88 occupation class (en) | 2451 |
Kulle
Mai rahoto (wanda yake bincike kuma ya rubuta sannan ya kuma kawo ra). Dan jaridu suna rubuta labarai da kuma sharhi ga kafafen yada labaru. Suna yin bincike ne da hira da mutane da tambayoyi wajen rubuta labaru da rahotanninsu. Dolene masu rubuta labarai da sharhi su zama masu fadin gaskiya. Fadin gaskiya yana da matukar muhimmancin gaske ga aikin jarida. Idan dan jarida ya zama baya fadin gaskiya a labaransa ko kuma rahotanninsa to yakan fuskanci hukunci na dakatarwa ko ma kora baki ɗaya.