'Yancin aikin Jarida a Eritrea
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ko da yake kundin tsarin mulkin kasar Eritiriya ya ba da tabbacin ‘yancin fadin albarkacin baki da yada labarai, amma an sanya Eritrea a matsayin daya daga cikin kasashen da suka fi muni ta fuskar ‘yancin ‘yan jarida.[1] A shekarar 2004, 'Yan jaridu a Eritrea a karkashin gwamnatin Isaias Afwerki sun kasance cikin kulawa sosai. [2]